iqna

IQNA

karatun kur’ani
Tehran (IQNA) “Mutartares” sunan wani kauye ne a kasar Masar, inda dukkanin iyalai da ke zaune a wurin suke da mutum daya ko fiye da suka haddace Alkur’ani mai girma.
Lambar Labari: 3489210    Ranar Watsawa : 2023/05/27

A karon farko;
Tehran (IQNA) A karon farko an gudanar da bikin rantsar da Brandon Johnson sabon magajin garin Chicago tare da karatun ayoyi da dama na kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3489160    Ranar Watsawa : 2023/05/18

Tehran (IQNA) Bidiyon "Ahmed da Omar" da yara biyu masu karatun kur'ani a kasar Masar wadanda suke karatun kur'ani da murya biyu da kuma koyi da fitattun mahardata, ya samu karbuwa daga masu amfani da yanar gizo.
Lambar Labari: 3487800    Ranar Watsawa : 2022/09/04

Tehran (IQNA) Fitaccen malamin nan dan kasar Kuwait Muhammad al-Barak ya karanta ayoyi a cikin suratu Yasin a cikin sabon shirin studio.
Lambar Labari: 3487046    Ranar Watsawa : 2022/03/13

Tehran (IQNA) Daraktan cibiyar kur’ani ta Mushkat a lokacin da yake sanar da wadanda suka lashe gasar karatun kur’ani mai tsarki ta duniya (ba tare da bayyana matsayin ba, ba shakka) ya ce: “A shekara mai zuwa, muna shirin gudanar da gasar kasa da kasa a fagagen haddar bangarori 10 da sassa 20. da kuma haddar baki daya a bangaren kasa da kasa."
Lambar Labari: 3486990    Ranar Watsawa : 2022/02/27

Tehran (IQNA) an fara gudanar da shirin shekara-shekara na horon hardar kur’ani a masallacin Azhar a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3486929    Ranar Watsawa : 2022/02/09

Tehran (IQNA) Shaht Mohammad Anwar da Mohammad Ahmad Basyouni, fitattun makaratun Masar a cikin kabarin haziki Abolghasem Ferdowsi Tusi da ke lardin Khorasan Razavi a Iran.
Lambar Labari: 3486592    Ranar Watsawa : 2021/11/22

Tehran (IQNA) Yusuf Ahmad Hussain matashi ne da yake aikin fenti kuma yana karatun kur'ani a lokaci guda.
Lambar Labari: 3486324    Ranar Watsawa : 2021/09/18

Tehran (IQNA) an fara gudanar da majalisin karatun kur'ani da kuma horar da makaranta hukunce-hukuncen karatun kur'ani a kasar Mali.
Lambar Labari: 3486320    Ranar Watsawa : 2021/09/17

Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki tare da shekh Anwar Shuhat
Lambar Labari: 3485991    Ranar Watsawa : 2021/06/07

Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki mai natsar da zuciya tare da Sheikh Iddy Sha'aban daga kasar Tanzania
Lambar Labari: 3485854    Ranar Watsawa : 2021/04/27

Tehran (IQNA) Musulmia ko'ina cikin fadin suna shagaltuwa da karatun kur'ani mai tsarkia watan ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3485825    Ranar Watsawa : 2021/04/19

Tehran (IQNA) ofishin Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bude wani shiri na karatun kur’ani ga dukkanin wadanda suka rasa rayukansu wajen kare Quds.
Lambar Labari: 3485817    Ranar Watsawa : 2021/04/17

Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki daga fitaccen makaranci dan kasar Pakistan wanda ya yi da salo na musamman.
Lambar Labari: 3485765    Ranar Watsawa : 2021/03/27

Tehran (IQNA) Mahmud Al-Tukhi daya ne daga cikin fitattun makaranta kur’ani na wannan zamani a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485589    Ranar Watsawa : 2021/01/25

Tehran (IQNA) makaranta kur’ani mai tsarki 120 ne suke halartar gasar kur’ani ta duniya a Iran ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3485571    Ranar Watsawa : 2021/01/20

Tehran (IQNA) an nuna wani hoton bidiyo da ke nuna yara a makaranta a kasar Senegal suna karatun kur’ani na bai daya da salon kira’ar Sheikh Mahmud Khalil Husari.
Lambar Labari: 3485464    Ranar Watsawa : 2020/12/16

Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki da marigayi Abul Fadl Allami ya gabatar tare da halartar marigayi Imam Khomeini (RA)
Lambar Labari: 3485438    Ranar Watsawa : 2020/12/07

Tehran (IQNA) iyalan marigayi Abdulbasit Abdulsamad sun bayar da kyautar kusuwansa na karatun kur’ani ga gidan rediyon kur’ani na Masar.
Lambar Labari: 3485386    Ranar Watsawa : 2020/11/21

Tehran (IQNA) a jiya ne Allah ya yi wa sheikh Nurain Muhamma Sadiq fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Sudan rasuwa.
Lambar Labari: 3485343    Ranar Watsawa : 2020/11/07